IQNA

Kungiyar Hadin Kan Kasashen Musulmi Ta Yi Alkawalin Bin Diddigin Kisan Musulmar Nan A Jamus

16:35 - July 21, 2009
Lambar Labari: 1804498
Bangaren kasa da kasa: Cibiyar da ke kula lamurra a kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta fitar da labarin bin diddigin kisan gillar da aka yi wa Malama Marwa Alsharibani yar kasar maser mai sanye da hijabi.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta nakalto daga jaridar Zaman ce kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta yi niya da daukan alkawalin bin diddigi labarin kisan gillar da aka yi wa musulma yar kasar Jamus da ke sanye da hijabi da aka daba mata wuta har sau goma sha takwas a gaban alkawali da hakan ya bayyana a fili nuna wariya da kamar da ake nuna wa musulmi a kasashen Turai.

436504

captcha