IQNA

Kisan Alsharbini Ta Fallasa Masu Karyar Demokradiya

16:34 - July 21, 2009
Lambar Labari: 1804506
Bangaren kasa da kasa: Kisan gillar da aka yiwa musulma yar kasar Asalin kasar Masar A jamus ya fallasa masu raye taken demokradiya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Awal ta watsa labarin cewa: komitin malummai yan shi'a a kasar bahrin ya fitar da wani bayani da a cikinsa ya yi suka da halin ko inkula da hukumomin kasashen Turai da Amerika da kuma shirun da kasashen musulmi da na larabawa suka yi kan wannan mummunan aiki na nuna kama kan wani jinsi na al'umma da bayyana adawa a fili kan addinin musulunci da musulmi a kasashen Turai.

436559

captcha