Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta kasar Yamen Sab'anat ta watsa labarin cewa: ministan da ke kula da harkokin addini a wannan kasa ta Yamen a jiya ya fitar da labarin kafa reshen hadin guiwar kungiyar mahardata kur'ani ta duniya da kuma kulla wata yarjejeniyar aiki tare kuma wannna wata babbar dam ace ga mahardata kur'anin.
438063