IQNA

An Watsa Wani Bangare Na Litafin Cin Mutuncin Musulunci A Suise

17:39 - July 26, 2009
Lambar Labari: 1805943
Bangaren kasa da kasa: an Watsa Wani Bangare Na Litafin Cin Mutuncin Musulunci A Suise da hakan ya janyo bacin ran musulmi a kasar.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga jaridar Tevhidhaber ta watsa wani labari mai sosa raid a ya shafi watsa wani bangare na litttafin day a ci mutuncin musulmi kuma a daidai lokacin da musulmai suke bayyana yadda a kasashen Turai ake nuna masu wariya da nuna masu bambanci a fili karara ta dukan bangarori day a hada da rubuce-rubuce da maganganu a fadin turai.

437968
captcha