IQNA

17:38 - July 26, 2009
Lambar Labari: 1805946

Yawaita Karatu Da Sauraren Karatun Kur'ani Hanya Ce ta Fahimta Sakon Gaskiya

Bangaren kasa da kasa: Karatan kur'ani ta hanayr murya mia dadi bai wadatar ba ana bukatar zurfafa sanin ma'anarsa da yin tunani a kai.

Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna daga zauren gudanar da gasar karatun kur'ani na kasa da kasa a nan birnin Tehran ta nakalto Mustapha Kubat daya daga cikin wadanda suka halarci wannan gasa ta karatun kur'ani ya bayyana cewa: alkur'ani hanya ce ga dukan musulmin duniya ta magance matsalolin da ke addabarsu amma ana bukatar yin dogon tunani kan ma'anarsa da aikin da abin da yake fadi.

437600
captcha