Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga jaridar alwatan ta kasar Bahrain cewa; Wasu daga cikin mabiya mazhabar shi'a da ke zaune a birnin London na kasar Birtaniya sun gudanar da zanga-zanga a gaban ofishin jakadancin kasar Masar da ke birnin na London, domin nuna kiyayya da abin da gwamnatin masar din ke yin a takura mabiya mazhabar shi'a akasar. Bayanin ya ci gaba da cewa an samu halartar mutane a wannantaron maulidi mai albarka, kamar yadda masu rera wakokin yabon iyalan gidan manzon Allah da kuma masu gabatar da jawabai. Da dama daga cikin wadanda suka halarci taron sun nuna farin cikinsu maras misiltuwa.
442697