IQNA

A Ranar 31 Ga Watan Murdad Za A Fara Azumi A wasu Kasashen Larabawa

22:37 - August 03, 2009
Lambar Labari: 1809287
Bangaren kasa da kasa; Masu gudanar da bincike ta fuskacin ilimin sanin taurari sun bayyana cewa a ranar 31 ga wannan wata na murdad na shekarar farisanci za a fara azumi a kasashen larabawa da dama.
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga jaridar alaharam ta kasr masar cewa; Masu gudanar da bincike ta fuskacin ilimin sanin taurari sun bayyana cewa a ranar 31 ga wannan wata na murdad na shekarar farisanci za a fara azumi a kasashen larabawa da dama. wannan taro ana gudanar da shi ne a kowace a daya daga cikin kasashen larabawa, domin tattauna muhimman abubuwan da palastinawa suke bukatar taimako a kansa. Daga cikin wadanda suke halartar wanda aka fara gudanarwa a birnin alkahira na kasar Masar, akwai wakilan kungiyar hadin kan kasashen musulmi.442724

captcha