IQNA

Matasa Sun Dukufa Wajen Koyon Karatun Kur'ani A Gyrgystan

16:05 - August 06, 2009
Lambar Labari: 1810247
Bangaren kur'ani; Matasa sun dukufa wajen koyon karatun kur'ani mai tsarki a makarantun addini da ke kasar, musamman ma wadanda aka bude domin koyon karatun kur'ani da ka'idojin karatunsa.
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga bangaren yada labaransa na kasar Gyrgystan cewa; Matasa sun dukufa wajen koyon karatun kur'ani mai tsarki a makarantun addini da ke kasar, musamman ma wadanda aka bude domin koyon karatun kur'ani da ka'idojin karatunsa. Bayanin ya ci gaba da cewa babbar cibiyar kula da harkokin kur'ani ta sarki fahad ita ce ta dauki nauyin gudanar da wannan taro, inda aka fitar da wasu daga cikin muhimman kayan tarihi da ke bayyana fasahar addinin musulunci tun tsawon shekaru sama da dubu daya da suka gabata. Taron yana samun halartar masana dake gudanar da bincike kan wasu muhimman abubuwa da suka shafi tarihin musulunci, daga cikin kasar da ma wajen kasar.
443053



captcha