Bangaren kur'ani; Jami'oi suna taka gagarumar wajen wayar da kan dalibai tare da raya al'adun juyin juya halin musulunci, kamar yadda ya hada da cusa akida da koyarwa irin ta addinin musulunci a cikin zukatan dalibai.
Kamfanin dillancin labaran ikna ya nakalto daga bangaren yada labaransa na lardin Ahwaz cewa; Jami'oi suna taka gagarumar wajen wayar da kan dalibai tare da raya al'adun juyin juya halin musulunci, kamar yadda ya hada da cusa akida da koyarwa irin ta addinin musulunci a cikin zukatan dalibai. Bayanin ya ci gaba da cewa idan aka kwatanta da lokutan baya inda da dama daga cikin al'ummomin nahiyar turai suka dauki tsananin gaba da addinin muslunci sakamakon siyasar da wasu kasashe suka dauka ta bayyana addinin musulunci a matsayin addinin tashin hankali, yanzu hakan ya ragu matuka a kasashe da daman a nahiyar.
443783