IQNA

Akidar Imani Da Bayyanar Mahdi Na Nufin Imani Da Adalci Da Gaskiya

21:15 - August 09, 2009
Lambar Labari: 1811401
Bangaren kasa da kasa; Akidar yin imani da bayyanar Imam Mahdi na nufin imani da kafuwar adalci da gaskiya tare da kawo karshen zalunci da danniya a kan raunana a duniya,
Kamfanin dillancin labaran ikna ya nakalto daga cibiyar yada manufofin bayyanar limamin zamani AJ cewa; Akidar yin imani da bayyanar Imam Mahdi na nufin imani da kafuwar adalci da gaskiya tare da kawo karshen zalunci da danniya a kan raunana a duniya, tare da tabbatar da huknce-hukuncen ubangiji kamar yadda Allah yake bukatar bayinsa da su bi domin samun tsira da kuma rahmarsa a ranar karshe. Bayanin ya ci gaba da cewa jiran limamin zamani shi kansa na tattare da wasu hikimomi da dukkanin biladama suke amfanuwa da su a halin sani ko rashin sani.
444190




captcha