IQNA

An Baje Kolin Wasu Kayayyakin Musulunci A Gasar Kur'ani A Malazia

21:14 - August 09, 2009
Lambar Labari: 1811405
Bangaren kasa da kasa; A daidai lokacin da ake gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar Malazia an baje kolin wasu daga cikin kayayyakin Musulunci,
Kamfanin dillancin labaran ikna ya nakalto daga bangaren yada labaransa na birnin Kualalmpur na kasar malazia cewa; A daidai lokacin da ake gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar Malazia an baje kolin wasu daga cikin kayayyakin Musulunci, da suke nuna al'adu irin na musulmi a sassa daban-daban na duniya. Bayanin ya ci gaba da cewa baje kolin na da matukar muhimmanci, domin ko ba komai hakan zai kara bayar da bayani ga masu son sanin al'adun musulmi a kasashen duniya.

444721

captcha