IQNA

An Buga Tare Da Watsa Littafin Baraden Tarihin Addinin Musulunci

16:49 - August 10, 2009
Lambar Labari: 1811850
Bangaren kasa da kasa; An buga tare da watsa littafin nan da ya kunshi bayanai kan tarihin malamai da wadanda suka taka rawa wajen musulunci a duniya, wanda ake kira da baraden tarihi.
Kamfanin dillancin labaran ikna ya nakalto shafin internet na kamfanin dillancin labaran timeturk cewa; An buga tare da watsa littafin nan da ya kunshi bayanai kan tarihin malamai da wadanda suka taka rawa wajen musulunci a duniya, wanda ake kira da baraden tarihi. Bayanin ya ci gaba da cewa an buga littafin ne a kasar turkiya, kuma za a watsa a dukkanin biranan kasar, daga nan kuma za a watsa shi zuwa sauran garuwan kasashen musulmi da na duniya.
445345


captcha