Bangaren kasa da kasa; An girmama dalibai mahardata kur'ani mai tsarki a yankin zirin Gaza da ke palastinu, wanda ma'aikatar kula da harkokin addinin musulunci ta zababbiyar gwamnatin palastinu da ke Gaza ta shirya gudanarwa.
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya habarta cewa; An girmama dalibai mahardata kur'ani mai tsarki a yankin zirin Gaza da ke palastinu, wanda ma'aikatar kula da harkokin addinin musulunci ta zababbiyar gwamnatin palastinu da ke Gaza ta shirya gudanarwa. An girmama dalibai mahardata kur'ani mai tsarki a yankin zirin Gaza da ke palastinu, wanda ma'aikatar kula da harkokin addinin musulunci ta zababbiyar gwamnatin palastinu da ke Gaza ta shirya gudanarwa.
445945