IQNA

Ana Harhada Kur'anai Da Aka Rubuta Da Bakaken Daban-Daban A UAE

21:34 - August 11, 2009
Lambar Labari: 1812404
Bangaren kasa da kasa; Ana tattara kur'nai da aka buga da haruffan daban-daban a birnin Abu dabi na haddadiyar daular larabawa, domin nuna fasaha da kwarewar al'ummar musulmi.
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga jaridar Albayan cewa; Ana tattara kur'nai da aka buga da haruffan daban-daban a birnin Abu dabi na haddadiyar daular larabawa, domin nuna fasaha da kwarewar al'ummar musulmi. Ana tattara kur'nai da aka buga da haruffan daban-daban a birnin Abu dabi na haddadiyar daular larabawa, domin nuna fasaha da kwarewar al'ummar musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan shi ne karon farko da aka fara gudanar da wannan shiri, kuma za a ci gaba a duk lokacin da aka kara samun ci gaba ta wannan fuska.

445897

captcha