Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da wani zaman taro kan al'adun addinin musulunci a birnin Boins na kasar Argentina, da nufin kara ilmantar da al'ummar kasar dangane da addinin musulunci da kuma koyarwarsa.
Kamfanin dilalncin labaran Ikna ya nakalto daga jaridar Riyad cewa; An fara gudanar da wani zaman taro kan al'adun addinin musulunci a birnin Boins na kasar Argentina, da nufin kara ilmantar da al'ummar kasar dangane da addinin musulunci da kuma koyarwarsa. An fara gudanar da wani zaman taro kan al'adun addinin musulunci a birnin Boins na kasar Argentina, da nufin kara ilmantar da al'ummar kasar dangane da addinin musulunci da kuma koyarwarsa.
445861