IQNA

21:33 - August 11, 2009
Lambar Labari: 1812408

Wakilin Iran A Gasar Kur'ani ta Malazia Ya Taka Rawar Gani

Bangaren kasa da kasa; Wanda ya wakilci tawagar Iran a kgasar karatu da hardar kur'ani ta duniya da ake gudanarwa a kasar Malazia Ja'afar Fardi ya taka rawar gani a gasar.

Kamfanin dillancin labaran ikna ya nakalto daga bangaren yada labaransa da ke halartar gasar Malazia cewa; Wanda ya wakilci tawagar Iran a kgasar karatu da hardar kur'ani ta duniya da ake gudanarwa a kasar Malazia Ja'afar Fardi ya taka rawar gani a gasar. Wanda ya wakilci tawagar Iran a kgasar karatu da hardar kur'ani ta duniya da ake gudanarwa a kasar Malazia Ja'afar Fardi ya taka rawar gani a gasar. Daga cikin abubuwan day a yi kuwa hard a kawo salon kira'ar dab a a cika yin amfani da shi ba wajen gudanar da gasar kur'ani.
445701




captcha