Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto bangaren yada labarai na jami'ar Mostafa cewa; A daidai lokacin da watan Ramadan ke ci gaba da karatowa yanzu haka an shirya aikewa da malamai masana kur'ani 30 zuwa kasashen duniya daban-daban da nufin kara wayar da kan musulmi da kuma ilmantar da su. Bayanin ya ci gaba da cewa A daidai lokacin da watan Ramadan ke ci gaba da karatowa yanzu haka an shirya aikewa da malamai masana kur'ani 30 zuwa kasashen duniya daban-daban da nufin kara wayar da kan musulmi da kuma ilmantar da su.
446074