Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga bangaren yada labaransa na birnin Kualalampur cewa; An gudanar da tarukan goma sha biyar ga watan sha'aban a jami'ar UPM da ke birnin Kulalampur na kasar Malamzia, inda aka gudanar da laccoci da kuma bayanai dangane da muhimmancin wannan rana da kuma abubuwan da suka faru na tarihin Musulunci a cikinta. An gudanar da tarukan goma sha biyar ga watan sha'aban a jami'ar UPM da ke birnin Kulalampur na kasar Malamzia, inda aka gudanar da laccoci da kuma bayanai dangane da muhimmancin wannan rana da kuma abubuwan da suka faru na tarihin Musulunci a cikinta.
447022