Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna net a watsa rahoton cewa; majiyar labarai ta Islam Online ta shida mata cewa a daga ranar farko ta fara bazarar karatu a fadin kasar makarantun gwmnati a Beljuim za su fara aiki da dokar hana sanya hijabi a matakin da suka ce wai zai hana nuna bambanci a tsakanin yan kasa ta hanyar sanya wata tufa ko alama ta musamma.Sai dai wannan mataki ne day a ke a fili yanada da wata manufa ta nuna wariya da bambanci a zahiri da badini.
463867