Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton da ke bayani kan yadda za a gudanar da wannan zama na musamman na kadaita da kur'ani da kuma yadda a lokacin gudanar da wannan zama akwai wakokin yabo da na jinjinawa na addini da za a rera a gurin.Kuma za a samu halartar mahalarta daga cikin da wajen jami'ara day a hada da Taliban jami'ar .
465150