IQNA

Malamai Za Su Iya Taka Rawa Wajen Hada Kan Al'ummar Musulmi

15:12 - September 17, 2009
Lambar Labari: 1827361
Bangaren kasa da kasa; Malamai dam asana daga sassa daban-daban na duniya za su iya taka muhmmiyar rawa wajen hada kan al'ummar musulmi ta hanyar nuna musu hakikanin koyarwar kur'ani mai tsarki.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga limamin masallacin Mambasa na kasar Kenya cewa; Malamai dam asana daga sassa daban-daban na duniya za su iya taka muhmmiyar rawa wajen hada kan al'ummar musulmi ta hanyar nuna musu hakikanin koyarwar kur'ani mai tsarki. Sheikh Badr Abdullahi ya kara da cewa nauyi ne da ya rataya kan dukkanin malama da su wayar da kan mabiya addinin muslunci a duk inda suke cikin fadin duniya. Ya kara da cewa hanyar yin aiki da kurni ita ce babbar hanya hada kan musulmi. 465897



captcha