IQNA

An Gudanar Da Gasar Karatun Kur'ani A Birnin Bankuk Na Thailand

11:27 - September 20, 2009
Lambar Labari: 1828053
Bangaren kasa da kasa; An gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a birnin Bankuk fadar mulkin kasar Thailand, wanda cibiyoyin kula da harkokin addinin musulunci na birnin suka dauki nauyin shiryawa da gudanarwa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a birnin Bankuk fadar mulkin kasar Thailand, wanda cibiyoyin kula da harkokin addinin musulunci na birnin suka dauki nauyin shiryawa da gudanarwa.
Daga cikin wadanda suka dauki nauyin shirya wannan babbar gasar karatun kur'ani a birnin na Bankuk har da cibiyar Rasul azam da kuma cibiyar kula da al'adun addinin musulunci ta Iran da ke da reshe a birn Bankuk, gami da cibiyar ayyukan alkhairi ta mabiya addinin musulunci da ke birnin. 466948

captcha