IQNA

Za A Kafa Wata Karamar Jami'a Ta ilimin Kur'ani A Mazarul Sharif

16:05 - September 22, 2009
Lambar Labari: 1828863
Bangaren harkokin kur'ani: Said Fadllah Kudusi shugaban mu'assasar Kur'ani Shafa ne ya bada labarin gina wannan karamar jami'a a yankin Mazar Sharif.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ne ta yi hira da Said Fadllah Kudusi shugaban mu'assasar Kur'ani Shafa wanda ya bada labarin gina wannan karamar jami'a a yankin Mazar Sharif ya kuma kara da cewa: a cikin shekaru biyar masu zuwa ne za a gina wannan karamar jami'a da za ta rika yada harkokin addini kuma za rika yaye yan jami'a da za su fito da shaidar digiri da makamantan haka.

467550

captcha