IQNA

Sanin Falsafar Aikin Haji Na Nufin Fahimtar Ma'anar Manasik Ne

17:16 - September 23, 2009
Lambar Labari: 1829323
Bangaren kasa da kasa; Sanin falsafar ayyukan shi ne fahimtar ma'anar abin da ake kira manasik, wato dukkanin ayyukan haji tun daga farko har zuwa karshe,
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya gudanar da wata tattuanawa ta musamman tare da babban malamin na mataimakin tawagar jagoran juyin juya hali a aikin haji sheikh Mahdawi, inda ya bayyana cewa; Sanin falsafar ayyukan shi ne fahimtar ma'anar abin da ake kira manasik, wato dukkanin ayyukan haji tun daga farko har zuwa karshe, kamar yadda ya zo cikin kur'ani mai tsarki. Ya ci gaba da cewa sanin yadda ake gudanar da ikin haji da farsafar dukkanin ayyukan wajibi ga dukkanin musulmi. 467871

captcha