IQNA

Musulmin Keshmir Sun Nuna Fushinu Kan Wulakanta Kur'ani

11:05 - September 24, 2009
Lambar Labari: 1829387
Bangaren kasa da kasa; Daruruwan mutane ne suka gudanar da zanga-zanga a yankin Keshmir na kasar India domin nuna rashin amincewa da wulakanta alkur'ani mai tsarki a yankinsu.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran PTI cewa; Daruruwan mutane ne suka gudanar da zanga-zanga a yankin Keshmir na kasar India domin nuna rashin amincewa da wulakanta alkur'ani mai tsarki a yankinsu.
Bayanin ya ci gaba da cewa an gudanar da zanga-zangar sun nuna cewa wani kamfani yak one wasu takardun kur'ani mai tsarki domin wulakant kur'ani wandahakan ba abu ne da musulmi za su amince da shi. 468672



captcha