IQNA

11:04 - September 24, 2009
Lambar Labari: 1829390

Fadlollah Ya Gargadi Shugabannin Larabawa Kan Tado Fitinar Mazhaba

Bangaren siyasa; Babban malamain addinin musuluncin nan na kasar Labanan Allamah Fadlollah ya jakunnen shugabannin larabawa dangane da hankoron wasu daga cikin na tado da fitinar mazhaba.

Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na kasar Labanan cewa; Babban malamain addinin musuluncin nan na kasar Labanan Allamah Fadlollah ya jakunnen shugabannin larabawa dangane da hankoron wasu daga cikin na tado da fitinar mazhaba.Bayanin ya ci gaba da cewa wasu daga cikin shugabannin kasashen larabawa da suke da dangantaka ta kud da kud da kasashen yammacin turai da Israi'la, suna hankoron tado fitinar mazhaba domin kara raba kan al'ummar musulmi, wanda kum ahakan lamari maimatukar hadari. 468632

captcha