IQNA

An Bayar Da Kyautuka Ga Wadanda Suka Halarci Gasar Kur'ani A Qatar

11:49 - October 01, 2009
Lambar Labari: 1832122
Bangaren kasa da kasa; An girmama wadanda suka shiga gasar karatun kur'ani ta kasar Qatar, wadda aka kammala jiya wadda aka yi wa lakabi da sheikh Idu, kuma gasar ta kebanci mata ne.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga jaridar kasar Qatar ta Al-raya cewa; An girmama wadanda suka shiga gasar karatun kur'ani ta kasar Qatar, wadda aka kammala jiya wadda aka yi wa lakabi da sheikh Idu, kuma gasar ta kebanci mata ne.
Bayanin ya ci gaba da cewa an gudanar da gasar ne a karo na goma a kasar ta Qatar, wato shekaru goma kenan daidai da fara gudanar wannan gasa a kasar ta Qatar. Tun bayan da aka fara gudanar da wannan gasa tana samun karbuwa daga al'ummar kasar kama daga bangaren mata hae zuwa bangaren maza. 471901





captcha