Bangaren kasa da kasa; Za a saka wasu daga cikin kayayyakin fasahar Musulunci kasuwa a birnin London an kasar Birtaniya, domin sayar da su kan farashi mai rangwame a babban dakin baje koli Cristy da ke birnin.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran haberturk cewa; Za a saka wasu daga cikin kayayyakin fasahar Musulunci kasuwa a birnin London an kasar Birtaniya, domin sayar da su kan farashi mai rangwame a babban dakin baje koli Cristy da ke birnin. Bayanin ya ci gaba da cewa za a saka kayan kasuwa ne domin bayar da dama ga sauran mutane masu son saye a cikin kasar da ma wajen kasar. Kayyakin dai an yi su ne a kasashen musulm daban-daban har ma da na wasu kasashen wadanda ban a musulmi ba. 472704