IQNA

Za A Gudanar Da Baje Kolin Hotunan Kayan Tarihin Musulunci Da Kiristanci

18:17 - October 04, 2009
Lambar Labari: 1833462
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani babban baje kolin kayayyakin tarihin addinan musulunci da na kiristanci na hadin gwiwa tsakanin mabiya addinan biyu a kasar Canada.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran Neda Rafail cewa; Za a gudanar da wani babban baje kolin kayayyakin tarihin addinan musulunci da na kiristanci na hadin gwiwa tsakanin mabiya addinan biyu a kasar Canada. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan taron na da manufofi kyawa da za su taimaka wajen kara samun fahimtar juna tsakanin mabiya addinai.473101



captcha