Kamfanin dillancin labaran Iqna reshen birnin Kum ya habarta cewa; Shugaban jami'ar Almostafa ya bayyana cewa gudanar da gasar kur'ani mai tsarki da hadisan ma'aiki da ake a sassa daban-daban na kasashen musulmi da sauran kasashen duniya na kara wayar da al'ummar musulmi dangane da kur'ani. Bayanin ya ci gaba Ali A'arafi ya bayyana hakan ne a lokacin da yake gabatar da jawabin bude zangon karatu na jami'ar a jiya a birnin na Qom a babban dakn taro na jami'ar. 473747