IQNA

An Fitar Da Wani Littafin Karin Haske Kan Gasar Kur'ani A Saudiyya

15:15 - October 06, 2009
Lambar Labari: 1834383
Bangaren kasa da kasa; An fitar da wani littafi da ke yin Karin haske kan gasar karatun kur'ani da za a gudanar da a kasar Saudiyya a karo na talatin da daya,
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga jaridar kasar saudiyya ta Iqtisadiyya cewa; An fitar da wani littafi da ke yin Karin haske kan gasar karatun kur'ani da za a gudanar da a kasar Saudiyya a karo na talatin da daya, wadda a za a gudanar a matsayi na kasa da kasa. Bayanin ya ci gaba da cewa kwamitin da ke kula da harkokin gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa shi ne ya fitar da wannan littafi. 474299


captcha