Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labara was na kasar Saudiyya cewa; An nuna wasu farayafn kur'ani da aka nada cikin na'ura mai kwakwal a baje kolin littafai kayan kur'ani da ake gudanarwa a birnin madina mai lafarma. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan shi ne karon farko da aka fitar da irin wadanna faya-faye. An nuna wasu farayafan kur'ani da aka nada cikin na'ura mai kwakwal a baje kolin littafai kayan kur'ani da ake gudanarwa a birnin madina mai lafarma.475418