IQNA

16:04 - October 08, 2009
Lambar Labari: 1835111

Makiya Muslunci Na Hankoron Kawo Fitinar Banbancin Mazhaba

Bangaren siyasa da zamantakewa; Makiya muslunci na hankoron kawo fitinar nan ta shi'a sunna a tsakanin mabiya addinin muslunci, da nufin haddasa matsaloli tsakanin mabiya mazhabobi daban-daban.

Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga ofishin babban malamain addinin muslunci na kasar Iran Ayatollah Nuri Hamidani cewa; Makiya muslunci na hankoron kawo fitinar nan ta shi'a sunna a tsakanin mabiya addinin muslunci, da nufin haddasa matsaloli tsakanin mabiya mazhabobi daban-daban. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan ita ce babbar matsalar da musulmi suke fuskanta a halin yanzu, domin kuwa babu wanda zai amfana da hakan illa makiya musulunci; 475749


captcha