Bangaren siyasa; Makiya addinin musunci na ta fadi tashin ganin sun kawo karshen mabiya addinin Musulunci a koina cikin fadin duniya, wanda kuma hakan ne bababn dalilin karuwar fahimtar Musulunci a cikin yankunnansu.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran SUNA cewa; shugaban hukumar yada manufofin addinin muslunci na lardin Zanjan Ali Dashtki yana cewa; Makiya addinin musunci na ta fadi tashin ganin sun kawo karshen mabiya addinin Musulunci a koina cikin fadin duniya, wanda kuma hakan ne bababn dalilin karuwar fahimtar Musulunci a cikin yankunnansu.475949