Bangaren kasa da kasa; An hana yada takardu masu dauke da hotunan cin zarafin addinin muslunci da muslmi a a kasar Swtzerland, wanda jam'iyar mabiya addinin kirista mai tsattsauran ra'ayi ta kasar ke yi.
Kamfanin dillancin labaran Iqn aya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran kasar Switzerland cewa; An hana yada takardu masu dauke da hotunan cin zarafin addinin muslunci da muslmi a a kasar Swtzerland, wanda jam'iyar mabiya addinin kirista mai tsattsauran ra'ayi ta kasar ke yi. Bayanin ya ci gaba da cewa jam'iyar mabiya addinin kirista mai tsaurin ra'ayi na yin hakan da hujjar kawo karshen yaduwar addinin msulunci a cikin kasar, bisa hujjar cewa hakan barazana ce gare su. 476633