IQNA

Za A Gudanar Da Wani Zaman Taro Kan Al'adu A Kasar Canada

16:35 - October 11, 2009
Lambar Labari: 1836236
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani zaman taro kan al'adu da ska hada da ala'dun mabiya addinan Musulunci da kuma mabiya addinan kirisanci a kasar Canada.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga bangaren yada labarai na kungiyar haka kan kasashen musulmi cewa; Za a gudanar da wani zaman taro kan al'adu da ska hada da ala'dun mabiya addinan Musulunci da kuma mabiya addinan kirisanci a kasar Canada. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan taro kungiyar kula da harkokin al'adu da ilimi ta kasashen musulmi ce za ta shirya gudanar da wannan zaman taro. 476443
captcha