IQNA

Kwararru Iraniya Sun Halarci Baje Kolin Fasaha A Garin Shanli Urfa Na Turkiya

16:47 - October 11, 2009
Lambar Labari: 1836241
Bangaren fasaha da al'adu: kasuwar baje kolin Fasaha karo na biyar a garin Shanli Urfa a kasar Turkiya kuma Iraniyawa ma sun samu halarta.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna net a watsa rahoton cewa: Abu Alhasan Khalj Munfarid shugaban ofishin yada al'adun Iran a wannan kasa ta Turkiya dangane da wannan kasuwar baje koli ya bayyana cewa: a wannan kasuwar baje koli ta kwanaki uku an nuna abubuwan fasaha da al'adu na galgajiya da na zamani kama daga hotuna na tarihi da abubuwa na dabi'a a Musulunci da kuma iya rubutu da yadda suka kayatar da mutanan da suka zo wannan guri na al'ada da nuna kwarewa.

476173



captcha