IQNA

An Kafa Kwamitin Kula Da Harkokin Gasar Kur'ani A Kasar Kuwait

13:54 - October 12, 2009
Lambar Labari: 1836648
Bangaren kasa da kasa; An kafa wani kwamiti da zai kula da harkokin gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar Kuwait, wanda zai fara gudanar da ayyukansa a cikin 'yan kwanakin nan a kasar.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Kuwait cewa; An kafa wani kwamiti da zai kula da harkokin gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar Kuwait, wanda zai fara gudanar da ayyukansa a cikin 'yan kwanakin nan a kasar. An kafa wani kwamiti da zai kula da harkokin gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar Kuwait, wanda zai fara gudanar da ayyukansa a cikin 'yan kwanakin nan a kasar.477024


captcha