IQNA

An sanar Da Sunayen Wadanda Suka Lashe Gasar Kur'ani A Saudiyya

13:52 - October 12, 2009
Lambar Labari: 1836654
Bangaren kasa da kasa; An sanar da sunayen wadanda suka lashe gasar karatun kur'ani mai tsarki da aka gudanar a kasar saudiyya a mataki na kasa da kasa a karo na talatin da daya, wadanda kuma su ne za su samu kyautuka da za abayar.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shadfin internet na kamfanin dillancin labaran kasar Saudiyya cewa; An sanar da sunayen wadanda suka lashe gasar karatun kur'ani mai tsarki da aka gudanar a kasar saudiyya a mataki na kasa da kasa a karo na talatin da daya, wadanda kuma su ne za su samu kyautuka da za abayar. An sanar da sunayen wadanda suka lashe gasar karatun kur'ani mai tsarki da aka gudanar a kasar saudiyya a mataki na kasa da kasa a karo na talatin da daya, wadanda kuma su ne za su samu kyautuka da za abayar.
477065



captcha