IQNA

Za A Bude Zaman Taron Kan Fasahar Kur'ani A Birnin Madina

13:50 - October 12, 2009
Lambar Labari: 1836657
Bangaren kasa da kasa; Za a bude zaman taro a kan fasahar kur'ani mai tsarki a birnin Madina mai alfarma, wanda zai samu halartar mutane daga sassa daban-daban na duniya a mataki na kasa da kasa.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran madina cewa; Za a bude zaman taro a kan fasahar kur'ani mai tsarki a birnin Madina mai alfarma, wanda zai samu halartar mutane daga sassa daban-daban na duniya a mataki na kasa da kasa. Za a bude zaman taro a kan fasahar kur'ani mai tsarki a birnin Madina mai alfarma, wanda zai samu halartar mutane daga sassa daban-daban na duniya a mataki na kasa da kasa. 477079









captcha