Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran haberfix cewa; An gudanar da wani zaman taro dangane da ci gaban biranan musulunci ta fuskacin rawar da suka taka domin ci gaban ilmi a bangarorinsa na addini da ma bangrori na zamani. Bayanin ya ci gaba da cewa da dama daga cikin manyan birane na kasashen musulmi sun taka rawar gani a tsawon tarihi wajen ci gaban ilmomi, wanda kuma har inda ya take ba a gushe ba ana amfana da wadannan ilmomi ba. Daga ciki kuwa hard a birane masu tsawon tarihi tun kafin bayyana addinin islama. 477674