Musulmin Kasar Sudan Sun Yi Lale Da Kera Kamfiyuita Na Cibiyar Bincike T Musulunci Nur
Bangaren kasa da kasa : Cibiyar bincike kan kamfiyota a duk wani lamari na Musulunci Nur da ke birnin Qum bayan kwarewa ta shekaru 19 a fanning watsawa da binkasa al'adu da ilimin kur'ani ta kara fadada wannan lamari a cikin na'urori irin na zamani.
Hujjatul Islam Said Mas'ud Mir Salari wakilin wannan kungiya da ke gudanar da ayyukanta wajen yada ilimi da al'adu a wata tattaunawa da cibiyar da kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ya bayyana cewa: Cibiyar bincike kan kamfiyota a duk wani lamari na Musulunci Nur da ke birnin Qum bayan kwarewa ta shekaru 19 a fanning watsawa da binkasa al'adu da ilimin kur'ani ta kara fadada wannan lamari a cikin na'urori irin na zamani.