IQNA

Za A Kaddamar Da Wani Baje Kolin Littafan Cibiyar Imam (AS) A Vienna

18:03 - October 18, 2009
Lambar Labari: 1838692
Bangaren kasa da kasa; Za a kaddamar da wani baje kolin littafan cibiyar Imam Ali (AS) a birnin Vienna na kasar Switzerland, wanda cibiyar ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na cibiyar kula da harkokin addini ta kasar Switzerland cewa; Za a kaddamar da wani baje kolin littafan cibiyar Imam Ali (AS) a birnin Vienna na kasar Switzerland, wanda cibiyar ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan baje koli zai hada da littafan da cibiyar ke bugawa da kuma sauran littafai na addinin musulunci. 479186
captcha