Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran saba cewa; Za a gudanar da zaman taro na kasa da kasa birnin Zahidan bababn birnin Lardin Zahidan na kasar Iran dangane da taswirar kasashen duniyar musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa taron zai samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasashen duniya, inda za su tattauna muhimman hanyoyin da za bi wajen tantance wannan aswira. 479979