Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancn labaran haber cewa; Jami'ar Cambriege ta kasar Birtaniya za ta dauki nauyin Birtaniya za ta dauki nauyin shirya gudanar da zaman taro kan bahasi dangane da koyarwar Musulunci, da ke cikin littafan Musulunci. A yayin wannan zaman taron za a yi dubi dangane da irin muhimmancinda ke tattare da yin bahasi dangane da addinin Musulunci, maimakon a rika kallons daga waje ba tare da ana da cikakkiyar masaniya dangane da shi ba. 480080