Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar turkiya cewa; Ana shirye-shiryen gudanar da wani zaman taro da aka yi take da lifarkur'ani a kasar Turkiya, wanda zai samu halartar wasu malamai na kasar da kuma malaman daga kasashe masu makwaftaka da kasar. Ana shirye-shiryen gudanar da wani zaman taro da aka yi take da lifarkur'ani a kasar Turkiya, wanda zai samu halartar wasu malamai na kasar da kuma malaman daga kasashe masu makwaftaka da kasar.480220