Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar saudiya na was cewa; An kammala gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar saudiyya, wanda hukumar kula da harkokin karatun kur'ani da shirya gasarsa ta shirya gudanarwa a birnin Makka. An kammala gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar saudiyya, wanda hukumar kula da harkokin karatun kur'ani da shirya gasarsa ta shirya gudanarwa a birnin Makka.480129