IQNA

Mahalarta Gasar Olumpik Ta Kur'ani Da Hadisi Na Karuwa Shekara-shekara

13:48 - November 01, 2009
Lambar Labari: 1843289
Bangaren harkokin kur'ani: shekara zuwa shekara mabukata halartar gasar olumpik ta Kur.ani da hadisi sai karuwa suke yi.
Muhammad ali Dahdashti alkali a wannan gasar olumpik ta kur'ani da hadisi ta kasa da kasa a wata tattaunawa da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna a birnin Qum ya bayyana cewa:wannan gasa da jami'ar Almustapha(SWA) al'alami a shekaru biyu na karshe ana samun karuwar masu halartar wannan gasa ta Olumpik kuma wannan wata babbar alama ce mai kyau da kuma yadda ake kara samun masu sha'awar shiga wannan gasa. Kuma an samu karuwar yan kasashen waje da ke halartar wannan gasa.

485461
captcha