Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna daga yankin Ardabil ta watsa rahoton cewa; jami'ar bincike a wannan yanki ta shirya gudanar da kasuwar baje koli kan zaluntar musulmi a duniya kuma za a share mako guda ana gudanar da wannan kasuwar baje koli tun daga rana juma'a da ta yi daidai da ranar zagayowar irin wannan rana da aka Haifi imam Rida (AS).Wannan kasuwar baje koli za ta bada dama ga mahalarta gurin fahimtar bakin zalumci da ake nunawa musulmi a duniya musamman a yanmmacin Turai da kuma tsakanin al'ummominsu da gwamnatocinsu.
485606