Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa labarin kan wannan cibiyar da ke kula da hardar kur'ani ta hanyar shafin Internat cewa ta kaddama da kur'anai fassararru a cikin harsuna talatin da shidda na kasashen duniya da hakan zai bawa sauran al'ummomi na duniya damar yin karatu da sanin alkur'ani cikin harsunansu kuma a sauwake .
486418